10 Satumba 2025 - 16:14
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) Da Imam Sadik (AS) A Husainiyar Imam Khumaini (RA).

An gudanar da bikin Mauludin Manzon Allah (S) bisa halartar gungun iyalan shahidan kwanaki 12 da sukai shahada a yaki daga sassa daban-daban na kasar Iran, da ma baki daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na duniya baki daya a Husainiyar Imam Khumaini (RA).

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a daidai lokacin da ake gudanar da zagayowar ranar haihuwar Annabin karshe Sayyiduna Muhammadul Mustafa (a.s) da kuma Imam Sadik (AS) a safiyar yau, an gudanar da bikin tunawa da wannan gagarumin bikin addinin muslunci bisa halartar gungun iyalan shahidan kwanaki 12 da sukai shahada a yaki daga sassa daban-daban na kasar Iran, da ma baki daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na duniya baki daya a Husainiyar Imam Khumaini (RA).

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha